TRENDING NEWS: APC Zata Lashe Zaben 2027 - Idan Ba'a Asamu Yan Takaran Da Suka Fi Atiku Capacity Ba


 

‎APC zata lashe zaben 2027 idan har ba'a samu mai capacity da zai maye Gurbin Tinibu da Atiku ba.


‎Dalilina na fadin haka kuwa shine, APC ce ke dauke da ragamar komi.


‎Harta INEC da wasu hukumomin da zasu dauki alhakin yin zabe a cikin natsuwa dukka suna karka shin jam'iyyar APC ne


‎A halin da najeriya arewa take ciki yanzu babu wani dan takarar da talaka zaiyi ma bautan jiran dole sai an kasa an tsare an raka kamar yanda akayiwa Buhari.


‎Amma idan har aka samu wani dan takara da zaiyi gogayya kuma mutane suka ji yafi kwanta masu a zuciyoyin su lalle dole ne fa a kifar da gomnatin Tinubu.


‎Duk dan najeriya musaman duk wanda ke yankin yasan bala'in da al ummah suke ciki babu wani dan takara da zaizo ya bude baki yace zai rude mutane


‎Saide kuma acikin yan arewa ne za'a samu wanda zasu yi murdiya domin su koma a kujerun su da basa son ya kubuce masu.


‎Muna addu'a Allah ya zaba mana shugabanin da zasu mulke mu cikin aminci.


‎Allah zaunar da najeriya lafiya, ya Allah duk wanda ke da hannu cikin tashin hankalin da aka saka talakawa da kababa mana talauci ya Allah ka karye mana shi ya Allah ka sheqe sa kafin lokacin zaben AMEEN🙏

Post a Comment

0 Comments