ONLINE AUDITIONS 🎬HOW TO APPLY (Please careful read all instructions written here and follow promptly)
YADDA ZAKU SHIGA GASAR. [Dan Allah akaranta da kyau damin bin tsarin shiga gasar yadda yakamata]
1. Follow Muradi TV on Instagram @muraditv @BIDBittv and @ifilmacademy
Ku biyomu a shafinmu na instagram @muraditv @BIDBittv @ifilmacademy
2. Do a 1 minute video of you acting any monologue of your choice and post. Tag @muraditv, with the hashtag #TAURARINGOBE#MURADITVREALITYSHOW
Kudauki hutan video na minti daya wanda zai nuna mana kwarewarku a wajan acting. MISALI. Kuka, fada, barkunci da sauransu. Saikayi Tag @muraditv, with the hashtag #TAURARINGOBE#MURADITVREALITYSHOW
3. Get your friends and family to follow us on Instagram and like your video on our page.
Zaku iya gayyatan yan uwa da abokan arziki suzo shafinmu na instagram domin tayaku lashe wannan gasan.
0 Comments