NEWS/ENT: Musulman duniya na bikin babbar Sallah

Al'ummar Musulmi a fadin duniya na gudanar da bukukuwan sallar layya.

Bikin da ake kira na babbar Sallah na zuwa ne kwana guda bayan miliyoyin Musulmin da suka je aikin Hajji sun yi hawan Arafa a jiya litinin.

Wani muhimmin abu yayin wadannan bukukuwa na yau shi ne yin layya.
Bayan kammala sallar idi musulmai masu hali za su yanka dabbobin layya.

Post a Comment

0 Comments